Labari Medadin Gaske Gaduk Wani Magoyin Bayan Real Madrid

 Labari Medadin Gaske Gaduk Wani Magoyin Bayan Real Madrid
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Sports
Uploaded On 21 Aug, 2021
Upload Time 7:24 am
Hits 128 Hits
Comment No Comments

Description

Labari Medadin Gaske Gaduk Wani Magoyin Bayan Real Madrid

Real Madrid ta kulla wata yarjejeniya ta baka da Erling Haaland

Dan kasar Norway ya kasance cikin jerin burin kusan ko wacce kungiya tun lokacin da ya koma Borussia Dortmund, amma yana dauke da tsada wacce ta hana kungiyoyi daukar sa a Wannan bazarar.

Also Read Barcalona Tabayyana Kudirinta Gameda Pedri

Real Madrid tana kokarin daukar sa a karshen kakar wasa ta bana sakamakon tsadar da Burossia Dortmund ta saka masa wacce ka’iya sauka zuwa farashin Yuro miliyan 75.

Tare da Karim Benzema, Madrid tana ɗaya daga cikin fitattun ‘yan wasan gaba a Turai, amma ba da daɗewa ba Karim Benzema zai cika shekara 34.

Haaland na iya ɗaukar wannan rigar Karim Benzema ba tare da matsala ba.

Real Madrid ta dade tana zawarcin Kylian Mbappe na shekaru da yawa, amma da alama komawar sa babban birnin Spain za ta wuce kyauta ne kawai a shekara mai zuwa.


Zuwa lokacin, Madrid na iya samun kuɗin da za ta iya biyan Haaland da Mbappe gaba ɗaya, Real Madrid tana gab da hada sama da Yuro miliyan 200 da zarar an kammala komawar Martin Odegaard zuwa Arsenal, wanda zai zama isasshen kuɗi don ci gaba da yunkurin ɗaukar Mbappe da Haaland a 2022.

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: