Labari Medadi Gaduk Wani Magoyin Kungiyar Kwallow Kafa Ta Barcalona

 Labari Medadi Gaduk Wani Magoyin Kungiyar Kwallow Kafa Ta Barcalona
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Sports
Uploaded On 29 Aug, 2021
Upload Time 4:02 pm
Hits 133 Hits
Comment No Comments

Description

Antabbatar Da Wasan Da Ansufati Zefara Bugawa A Wannan Kakar

Rohotonni daga jaridar Sport suntabbatar dacewa dan wasan barcalona ansufati wanda yashafe watanni da watanni yana jinya likitoci suntabbatar da wasan da dan wasan zefara bugawa awannan kakar

Also Read Labari Medadin Gaske Gaduk Wani Magoyin Bayan Real Madrid

Matashin yaron kungiyar ta barcalona yafara bugawa kungiyar kwallow kafa ta barcalona wasane awasan Laliga awasan barcalona da Osassuna

Sannan dan wasan yafara jefa kwallansa tafarko a matsayin dan wasa mafi karancin shekaru dayataba jafa kwallow yana dan shekara 16 da kwana 302 yazura kwallow sa tafarko a kungiyar Real Betis a wasan da kungiyar ta barcalona din tasamu nasara daci 5-2

Sannan yakarya tarihin mafi karanta nacin kwallow a gasar zakarun turai a wasan da barcalona ta samu nasara daci 2-1 ansufati din yajefa kwallow sa cikin minti 89 bayan yashigo daga bench a minti na 85

Ansufati din yasamu mummunan rauni awasansu da Real Betis inda yakwashe kusan watanni 9 yana jinya se yan kwanakinna dan wasan yahalarci training haryafara halartar filin atisaye tare da yan wasa

A wasansu nayau dan wasan babu sakamakon begama hutuba dan wasan ande tabbatar dacewa dole zefara buga wasansa nafarko a wasansu da Sevilla

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: