Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

Labari Marar Dadi Gaduk Wani Magoyin Kungiyar Kwallow Kafa Ta Real Madrid

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Labari Marar Dadi Gaduk Wani Magoyin Kungiyar Kwallow Kafa Ta Real Madrid

kamar yadda manyan jaridun spain suka bayyana a yau sunbayyana cewa Kungiyar real madrid tabayanna cewa bazata dauki wani dan wasa ba tsakanin haaland ko kylian Mbappe

Also Read Tarihi Biyu Da David Alaba Ze Iya Karyawa A Wasansu Na ayau

Rohotonni sun tabbatar dacewa kungiyar tabayyana hakane sakamakon wasu kudade dasuka rasa a kwanakinnan wanda hakan ze tilastamasu kyale siyan duk wani dan wasa dasukenema

Sai dai shugaban kungiyar ta real madrid yace koda bazasu sai Haaland dinba dakunad Kylian Mbappe to zasu iya dubo wani dan wasan mekyau masaukin farashi

Yafadi hakane adadai lokacin dayake jawabi yace siyan Haaland ko Kylian Mbappe a yanzu ka iya jefa kungiyar cikin matsin tattalin arziki wanda basu taba fuskantaba

Sannan yabayyanacewa dayawa daga cikin magoya kungiyar ta Real Madrid basuji dadin wannan bayaninba to amma dole se hakuri dawannan hukuncin

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.