Labari Marar Dadi Gaduk Wani Magoyin Kungiyar Kwallow Kafa Ta Barcalona

 Labari Marar Dadi Gaduk Wani Magoyin Kungiyar Kwallow Kafa Ta Barcalona
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Sports
Uploaded On 23 Aug, 2021
Upload Time 8:43 am
Hits 112 Hits
Comment No Comments

Description

Labari Marar Dadi Gaduk Wani Magoyin Kungiyar Kwallow Kafa Ta Barcalona

Rohotonni daga jaridar spain dakuma wasu manyan jaridu suntabbatar dacewa dan wasan barcalona wanda yazo a wannan kakar bazai buga wasan da kungiyar barcalona zatai da Getafe ba

Also Read Tarihi Biyu Da David Alaba Ze Iya Karyawa A Wasansu Na ayau

Dalili kuwa sakamakon jan kati dayasamu a wasansu da athlentico bilbao wanda yasa akabashi suspention na bazai halarci wasan da barcalona din zateba

Sannan wannan suspention din da akabashi ahaka anyime dasauki hukumar tace sakamakon sabon dan wasane sayasa bazataba shi wani suspention ba sosai daze iya rasa buga wasanni kusan 5

Dan wasan yakasance wasansu da athlentico bilbao shine wasa karo nafarko dayayi a gasar Laliga sede yafara dasamun jan kati

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: