Karanta Dalilin Dayasa Mutane Ke Kuranta Vinicious

 Karanta Dalilin Dayasa Mutane Ke Kuranta Vinicious
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Sports
Uploaded On 24 Aug, 2021
Upload Time 6:49 pm
Hits 155 Hits
Comment No Comments

Description

Karanta Dalilin Dayasa Mutane Ke Kuranta Vinicious

Dayawa daga cikin magoyan kungiyar kwallow kafa ta real madrid nakuranta matashin dan wasansu wato Vinicious sakamakon jefa kwallaye biyu dayayi a wasansu da Levante

Also Read Barcalona Nacikin Babbar Matsala

Dan wasan wanda yazo kungiyar real madrid a 2017 yakasance yafara buga wasansa a 2018 izuwa yanzu de dan wasan yajefa kwallaye dabasu dayawa

Shin Ko Kwalliya Zata Iya Biyan Kudin Sabulu A Wannan Kakar?

Dan wasan wanda yakasance matashine dan wasan Ansha kuranta dan wasan kan ze iya maye gurbin C.ronaldo amma dayayi wasa daya ko biyu seyagaza

Dan wasan wanda yakasance matashine a shekarar dayagabata yabuga wasanni kusan 20 sede dan wasan yazura kwallaye 7 ne wanda

Izuwa yanzu de dan wasan haryanzu babu wata shekara dayayi fice sakamakon yawan kurantashi da ake a yanzu magoyan kungiyar kwallow kafa ta real madrid wasu harcewa suke a kyale siyan Mbappe savoda Vinicious

To amma zamu gani a wannan kakar ko dan wasan ze iya fita kunya a yanzu de haka dan wasan shine top score na Laliga dakwallaye 2

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: