Ilax Moriba Nagab Da Yayi Biyu Babu

 Ilax Moriba Nagab Da Yayi Biyu Babu
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Sports
Uploaded On 22 Aug, 2021
Upload Time 6:11 am
Hits 179 Hits
Comment No Comments

Description

ILAIX MOROBA ZAI IYAYIN BIYU BABU
kungiyar kasar jamus ( RB LIEPZIG )

Also Read Barcalona Tabayyana Kudirinta Gameda Pedri

Ta nuna sha’awar ta na
daukan matashin Dan wasan barca , Wanda suketa faman
takaddama dashi tun bayan gama kakar bara MORIBA


Saidai kungiyar liepzig sun nuna farashin da barca suka sawa
Dan wasan da zai iya kaiwa har €20m ya musu yawa


Saidai anbawa Leipzig dama da su sako matashin Dan wasan
gabansu acinikin wato ( DANI OLMO ) Wanda tauraruwarsa ta
haska sosai a gasar euro a kasar spaniya


Also Read Anyiwa Wani Magoyin Barcalona Martani Mezafi Harsaida Ye Kuka Kan Pedri


Wasu majiyoyi masu karfi sunce idan aka gaza samun kungiyar
da zasu dauki ilaix moriba , to tabbas Barcelona bazatayi


anfani dashi ba a babbar kungiya ko’a karama .
Hakan yana nufin idan ba’a iya biyan kudin saba saidai yayi
kallo a bana
Wanda hakan zai’iya Zama kamar ramakon gayya Barcelona
zata masa saboda rashin daraja da ya nuna mata


A yayinda taketa kokarin rage albashin yan wasanta saboda
matsin tattalin arziki amma shikuma atafau yace saidai amasa
kari ,

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: