Anyiwa Wani Magoyin Barcalona Martani Mezafi Harsaida Ye Kuka Kan Pedri

 Anyiwa Wani Magoyin Barcalona Martani Mezafi Harsaida Ye Kuka Kan Pedri
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Sports
Uploaded On 20 Aug, 2021
Upload Time 7:04 pm
Hits 113 Hits
Comment No Comments

Description

Ga abunda wancan de yagayawa wancan magoyin barcalona din Naga wani Bawan Allah abokinmu Yana sukar Pedri

Ba haka yakamata Dan Barcelona ya kasance ba.. kace yaci kwallo uku ya TAIMAKA anci sau shida? Akwai abubuwa dayawa wadanda sukafi cin kwallo dakuma taimakawa aci acikin kwallon kafa

Also Read Labarai Dadumi Duminsu

kamar rufe duk wasu kafofi da zasu iya haifar da matsala aciku ( distance covered )

Kamar taimako wurin gyara wasa,
Sannan Kayi la’akari da karamin yarone sosai Shi kanshi Yana mamakin damar daya samu ta rayuwa, Wanda abnda yakamata Muyi shine mu kara karfafa Masa guiwa akan hakan, sannan akwai kirkirar yanayi na cin ball ( chance created) bakayi magana akansa ba sannan akwai Wanda Yana bayarwa wasu basaci Wanda Ni na Sha ganin Griezman ya lalata taimakon Pedri a Spain Kuma kowa yasan babu jakan Yan gaba kamar na Spain
Pedri ya Sha cire kwallo Tana gab da shiga cikin ragar mu, a lokacin da yan bayanmu da Kuma Mai tsaron raga duk sun sallama cewar an cimu,
Kaje kaduba irinsu Modric da kroos Ana iya buge season daya waninsu beyi assist Goma ba suda suke manya
Wannan Yaro dama CE aka bashi kuma Yana amfani da ita fatanmu kawai shine yakara kokari akan Wanda yake Kai…

Saboda kana son wani bai kamata katsani wani ba, domin shima wancan damarsa na iya zuwa a kowane lokaci
Fatanmu dai cigaban Kungiyar kwallon mu damuke so da kauna

Also Read Joan Laporta Yanata Kara Zugawa Barcalona Karya Wannan Shine Bayanin Dayayi Bayan Yashiga Office Tun Lokacin Dayaci Zabe

Wannan Shine Bayanin Da Magoyin Kungiyar Ye Kan Abokin Magoyin Kungiyar Gameda Kalamansa Kan Pedri

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: