Ali Artwork ka tabbata butulu – Horo dan mama

 Ali Artwork ka tabbata butulu – Horo dan mama
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 27 Aug, 2021
Upload Time 12:07 pm
Hits 438 Hits
Comment No Comments

Description

Tundai batun rikicin Adam A Zango da Ummi Rahab, bayan da Ali artwork yayi ruwa yai tsaki akan maganar kuma yake sukan tsohon maigidansa Adamu A Zango.

Also Read Mustapha nabaraska ya tsoma baki cikin rikicin Ummi rahab Da Adam Zango

a cikin wani sautin murya da shi ali artwork ya fitar ya tabbatar da cewa shi ba yaron adam zango bane shi abokin aikinsa ne, sai kuma ga shi tsohon yaron adam zango kuma aboki ga Shi Ali Artwork din Horo dan mama ya fito ya caccaki Ali artwork harma ya kira shi da Butulu ga vidiyon bayanin nasa anan kasa

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: