Adamu zango ba maigidana bane Abokin aiki na ne – Ali Artwork

 Adamu zango ba maigidana bane Abokin aiki na ne – Ali Artwork
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category News
Uploaded On 26 Aug, 2021
Upload Time 10:03 am
Hits 307 Hits
Comment No Comments

Description

tofa biyo bayan rikicin dake tsakanin Adam A Zango da Ummi Rahab hallau dai shafinmu na HAUSA NOVELS na bibiyan lamarin kuma muna kawo muku rahoton labarin kai tsaye.

Also Read Adam zango ya nema ne bai samu ba shi yasa ya jefeta da kalmar butulci – Ali artwork

hallau dai Ali artwork ya kuma fitowa yayi bayani akan rikicin Adam zango da Ummi rahab, sai dai a wannan karon sautin murya ya fitar sabanin wancan karon dayai posting a shafinsa

a cikin sautin muryar Ali artwork yace shi Adamu Zango ba maigidansa bane, abokin aikinsa ne.

ga bidiyon anan kasa

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: