Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

Abun Mamaki: Abunda Mbappe Yagayama Pochettino Gameda Komawarsa Real Madrid

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Abun Mamaki: Abunda Mbappe Yagayama Pochettino Gameda Komawarsa Real Madrid


Kamar de yadda masu bibiyar wannan shafi suka sani dayawa daga cikin yan kungiyar Real Madrid sunbayyana cewa sunsai dan wasa Kylian Mbappe 

Also Read Labari Dadumi Duminsa: Real Madrid Tabayyana Cewa Zata Fasa Siyan Kylian Mbappe SannanTabayyana Dalilin Haka


Wasu kuma de nakaryata batun ayayinda suke cewa haryanzu ba akaida acimma matsayaba gameda batun ba saidai izuwa haryanzu rohotonni damukesamu babu wani labari mekama dacewa Kylian Mbappe yazo kungiyar ta Real Madrid


Izuwa yanzu de saura wasu awanni suka rage ayayinda za akulle kasuwar siya damusayar yan wasa saidai haryanzu kungiyar batasamu tase wani dan wasaba yayinda kawai gurinta yake kan Mbappe


Kamar yadda babbar jarida ta sport duniya tabayyana a yau dasafe suntabbatar dacewa me horas da kungiyar ta PSG yace haryanzu dan wasan begayame cewa zebar kungiyar ba ko yanason tashi zuwa wata kungiya ba


Sannan Pochettino din yabayyana cewa da alamu haryanzu Kylian Mbappe yanajin dadin zamansa PSG don haka baya tunani dan wasan zebar kungiyar.

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.