Abun Mamaki 2 Dayafaru A Kasuwar Siyayyar Yan Wasa Na Wannan Kakar

 Abun Mamaki 2 Dayafaru A Kasuwar Siyayyar Yan Wasa Na Wannan Kakar
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Sports
Uploaded On 31 Aug, 2021
Upload Time 6:56 am
Hits 90 Hits
Comment No Comments

Description

Abun Mamaki 2 Dayafaru A Kasuwar Siyayyar Yan Wasa Na Wannan Kakar

Idan baku manta akakar wasa ta 2019 kungiyar kwallow kafa ta Barcalona tanacema tsohon dan wasanta Neymar jr akan seta dawo sede hakan yaki yuyuwa

Kamar de yadda kukasani akakar 2017 ne kungiyar barcalona dinne tasiyarwa da PSG dan wasan akan kudi mafi tsada a tarihi wanda wasa wanda akataba siye izuwa ma haryanzu kakar damuke ta 2021 record din nanan bawanda yakaryasa

Barcalona ashekarar 2019 tata iya kokarinta domin ganin tadauko dan wasan sede hakan yagaga dafarko kamar barcalona din zasu cimma matsaya amma se abu yegaba yebaya hakade aka rufe kasuwar siye damusayar yan wasa batareda tadawo da dan wasanba

To yanzuma abunda PSG din tewa kungiyar Real Madrid din kenan ita bata gayamata cewa bazata siyarwa ta dashiba ballantana taje tanemi wani dan wasan amma taki

Yanzu haka lokaci yakurema kungiyar real madrid kamar yadda yakurema barcalona sadda taji Neymar bazezoba tase wani dan wasa ba.

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: