DAGA TAIMAKO complet

Posted by | Mr Hausa Ebooks |
Price | GPL |
Category | Hausa Ebooks |
Uploaded On | 29 Nov, 2019 |
Upload Time | 1:10 am |
Last Modified Date | February 16th, 2022 |
Last Modified Time | 10:36 pm |
Hits | 1841 Hits |
Author | |
Writer Group | Unknown / NIL |
Novel Genre | No genre attached |
Comment | No Comments |
Description
DAGA TAIMAKO complet
Description
You are about to download DAGA TAIMAKO complet released on 2022 just proceed with your download by following the below instruction.
Daga Taimako; littafin gwarzuwar marubuciya SADNAF
Littafin yana wa’azantarwa ne akan wulakanta mutane gamida sanin darajar dan Adam da mutum ta shi
Hakanan littafin ya tabo bangaren nishadi yadda marubuxiyar tayi amfani da kwarewa ta wurin sakala cunkun nishadi wanda ko tantama banayi muddin ka karanta ko kika karanta littafinnan tofa sai kun dara
To kada dai na cika ku da surutu ga kadan daga cikin littafin
Wata matashiyar buduruwa na hango a zaune akan tabarma,tana ta guga,dagani kayan mijinta take gogewa Muhibba kenan,wacce bata fi wata Biyar da aure ba,gidanta madaidaicin gida ne,dan wanda take aure ba mai k’arfi bane,Palo d’aya ne da d’akuna biyu,sai kitchen da toilet,Mijinta Abdulmajeed Mallamin Makarantar primary school ne,dai dai gwargwado suna cikin rufin asirin Allah,auren soyayya suka yi,Muhibba tana da kirki sosai ga kyauta,tsafta awajenta ba a magana,Dan inka shiga gidanta kamar karka fito sabida kamshi da tsafta da gidanta ke dashi,kayan mijinta data wanke take gogewa taji ana kwankwasa gidan,d’aga murya tayi tace “Waye”? Ji tayi an k’ara kwankwasa wa batare da anyi magana ba,mik’ewa tayi ta nufi k’ofar Dan taga wa ke kwankwasawa,doguwar Riga ce a jikinta tayi parking ba dankwalli akanta,daga bayan k’ofar ta Dan tsaya ta bud’e k’ofar tana leko da kai Dan taga waye, wani irin fad’uwa gabanta yayi jikinta ya d’au rawa sakamakon tozali da tayi da wata farar mata mai tsayi,idonta manya manya girmansu ya wuce misali,tsayinta ma yayi yawa, farinta wani irin d’aukar ido ya ringayi,gashin girar ta jajaye,haka ma leb’enta,murmushi wanan matar tayi mata tace”kiyi hakuri na zo na takuraki da kwankwasa k’ofa Dan Allah fitsari ne ya matseni shine nakeso ki taimaka min inyi dan bansan kowa anan ba,” Muhibba tunda tafara magana gabanta ya tsananta fad’uwa ta kuma kasa addu’a dan matar yanayinta abar tsoro,Dan zata iya cewa tunda take ba ta tab’a ganin mai irin tsayinta ba,d’aurewa tayi tace cikin rawar baki ” lah bakomai shigo kiyi” da sauri matar ta shiga ciki,ta tsaya atsakar gida,Muhibba kuwa kamar tabar gidan da gudu Dan wani irin tsoro ne ya rufeta,gashi tana so tayi addua ta kasa,d’aurewa tayi ta shiga tayi hanyar da band’akin yake tace mata “bismillah ga band’akin akwai ruwa aciki” gani tayi matar ta nufo ta kamar ba tafiya take ba turota ake, ware ido tayi tana kallonta cikin tsananin tsoro da tashin hankali,dasauri tabi k’afarta da kallo taga babu alamar k’afa illa ma doguwar Riga dake jikinta kawai dake Jan kasa,jikinta ne ya d’au rawa kafin tayi yunkurin yin wani Abu wuf matar ta shige band’aki ta rufo k’ofar,”innalillahi wa inna ilaihi rajiun” muhibba tace cikin tsananin tsoro da fad’uwar gaba hanyar waje tayi da sauri taje ta tsaya daga bakin k’ofar tana kallon band’akin shiru shiru matan nan bata fito ba,tsoro ne ya k’ara rufe Muhibba ta d’aga murya tace ” Baiwar Allah har yanzu baki gama ba” shiru taji,ba ayi magana ba,hakan ne yasa tayi waje da gudu ta nufi gidan dake kallon gidanta,gidan surayya makociyarta ce suna mutunci sosai da ita,bubuga gidan taringayi da sauri tana kallon gidanta,Surayya kin bud’e k’ofar tayi sai data ce “Muhibba kin tabbata kece”? ” nice mana yi sauri ki bud’e min”bud’ewa Surayya tayi ahankali ta leko da kanta itama kana ganinta kasan a firgice take,da sauri Muhibba ta shige kafin tayi magana surayya tace ” kema kinganta ko” ? Cikin tsananin tsoro Muhibba tace wacece”? Cikin sauri tace ” bakiga wata farar mata mai kama da aljana ba,gidan nan tazo wai na taimaka mata fitsari takeji tuni na rufo k’ofata dan wlh baki ganta ba kamar ba mutum ba” tunda surayya tafara magana jikin Muhibba yafara rawa gabanta in banda fad’uwa babu abinda yakeyi d’aurewa tayi tace ” Innalillahi wa inna ilahi rajiun Surayya na shiga uku na lalace,wlh tazo gidana tunda ta shiga band’aki taki fitowa har yanzu, nashiga ukuna D🅰G🅰 T🅰IM🅰KO zan janyo wa kaina balai Dan Allah zoki rakani inga mai take yi a band’aki tunda zu,Wani irin tsalle surayya ta buga tayi gefe tace ” wa tab bazan iya rakaki ba,wane tsautsayine ya kai ki kika barta ta shigar miki gida,wlh wanan da gani ba mutum bace Aljana ce,” ai tun kafin Surayya ta rufe bakinta,Muhibba ta d’ora hannu aka taringa kuka tana ta shiga uku ta lalace ” Yanzu surayya ya zanyi wlh tana cikin band’aki har yanzu bata fito ba,” sallati Surayya tayi tasa hijabinta tace “muje in rakaki Allah yasa ba aljana bace.
Source
Just to let you Know that all musics files appeared or discovered on our website are from third Party sites, so we dont owned or controlled them we only shared them by link, the only internal files we shared is Ebook, to know more about our policy pls see our Privacy Policy page.
Also Download YAR BANGAR SIYASA complete hausa novel document
Download
Kindly click the below button to download, pls in case you get trouble trying to download kindly drop a comment.
Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel
Leave a Reply
Related Files
-
BAKIN ARTABU cigaban JARUMA YAZILA littafi na biyu 2 complete
1 year ago
649 Hits -
INDO A BIRNI complete hausa novel document
1 year ago
2368 Hits -
A TSAKANKANIN SOYAYYA complete hausa novel document
2 years ago
5762 Hits -
BAKIN ARTABU cigaban JARUMA YAZILA littafi na daya 1 complete
1 year ago
508 Hits -
THE GOVERNOR’S WIFE complete hausa novel written by Azizat
2 months ago
2481 Hits -
MASOYAN JUNA hausa novel by Sawwama
4 months ago
811 Hits -
RABO AJALI hausa novel by Sulaiman Bomboy
4 months ago
1042 Hits -
Sanadin kidnapping hausa novel complete
1 year ago
1908 Hits -
SAKACI complete hausa novel written by Mugirat Musa
8 months ago
784 Hits -
ZAMA DA KISHIYA complet hausa novel ebook txt + pdf
2 years ago
571 Hits
Hausa Ebooks
-
BAKAR INUWA complete hausa novel written by Bilyn Abdul
2 hours ago
32 Hits -
DAMUWATA complete hausa novel written by Mrs J Moon
2 hours ago
23 Hits -
RASHIN JITTUWA complete hausa novel written by Mrs J Moon
2 hours ago
25 Hits -
RUMASA’U complete hausa novel written by Mrs J Moon
3 days ago
225 Hits -
MUTUNCI MADARANE complete hausa novel written by Mrs J Moon
3 days ago
381 Hits -
ZEENATU complete hausa novel written by Queen Meemi
1 week ago
336 Hits -
KOFAR AJALI return complete hausa novel written by Abdul Alhaji Musa 10k
1 week ago
462 Hits -
SAIFUDDEEN complete hausa novel written by Billy Giro
1 week ago
1063 Hits -
NAGARTACCE complete hausa novel written by Oum Hanan
1 week ago
1050 Hits -
SHIN SO DAYA NE complete hausa novel written by Hafnancy
2 weeks ago
540 Hits
Movies and Films
-
Download Kalubale indian hausa fassarar Algaita
1 day ago
80 Hits -
Download Jaruman Kasa indian hausa fassarar algaita
1 day ago
69 Hits -
Download Inuwa Indian Hausa Fassarar Algaita
1 day ago
48 Hits -
Download Hatsabibi Indian hausa fassarar Algaita
1 day ago
76 Hits -
Download Fusataccen Dan Sanda indian hausa fassarar algaita
1 day ago
77 Hits -
Download Gadar zare indian hausa fassarar Algaita
1 day ago
54 Hits -
Download Barkonu Indian Hausa Fassarar Algaita
1 day ago
56 Hits -
Download Fuska Biyu indian hausa fassarar Algaita
1 day ago
65 Hits -
Download Dan Baiwa indian hausa fassarar algaita
1 day ago
60 Hits -
Download Farcen Gumurzu indian hausa fassarar algaita
1 day ago
52 Hits
Musics
-
Download Music: Adam Zango – Amarya
2 days ago
84 Hits -
Download Music: Adam Zango – Diana
2 days ago
81 Hits -
Download Music: Adam Zango – Allah ya gyara
3 days ago
53 Hits -
Download Music: Adam Zango – Manyan Mata
3 days ago
52 Hits -
Download Music : Adam Zango – Matan Aure
3 days ago
63 Hits -
Download Music Auta Mg Boy – Amana da amana mp3
6 days ago
111 Hits -
Download Music Farfesan Waka – Damfara Mp3
6 days ago
106 Hits -
Download Na Baki Soyayya – Adam A Zango Ft. Sals Fateetee Mp3
3 weeks ago
196 Hits -
Download Soja Boy – Nishadi Mp3
3 weeks ago
142 Hits -
Download Music: Sarkin Waka – Sai mun bata wuta Atiku
3 weeks ago
398 Hits