HATSABIBIN BOKA complet

HATSABIBIN BOKA

complet
Na Gentle lady

Domin karanta littafin ko download nashi sai ku danna hoton dake kasannan👇👇👇👇


Kadan daga ciki
Lubcy tayi ihun murna tarungume heelin”” aranar tasanarda su anisa ranar weekend sukashirya sai taraba acenne garinsu heelin Amman basuje gidansu heelin ba suka samu hotel sukahuta anan”” anasoma kiran magrib sukafita zuwa dajinda yake

Cikin kauyen taraba yake”” ka idar zuwa wajensa”” inrana tayi tsaka harzuwa dare”” tundasukashiga jejin jikinsu lubcy yasoma rawa fitiluni gasunan cikin jejin suna reto kuma ba daure sukeba basu sama basu kasa”””

Gabadaya ajikin heelin suka labe bakin wani katon iccen kuka suka iso”” kasansa anzagayeshi da karaa saman karan lullube sukeda fatuu Na namun jeji”” babu alamar kofa awajen heelince tasoma wadansu suruttai na gwalamniya”” tana kiran sunansa *hatsabibin boka*  take dajin ya amsa kuwa”” takesu lubcy sukasaki fitsariii ganin wutaa Yakama bakin wajen balbal kaitsaye heelin taja hannun lubcy tatuñkàri kofar”””

Aikuwa lubcy tadaddage zatafasa ihu saidaime jitayi muryanta yadisashe”” heelin tasake jawo hannunta tana tirjewa sukashigà tacikin wutar”” saigasu cikin daki maigirman gaske”” su anisa sunawaje jikinsu na kyarma kowacce tacika wandonta da fitsari
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠chapter 16
      Publish at www.hausaebooks.com.ng 
Gentle Lady💃🏽Jira suke kawai ace kat su yanki nakare””wata tsawa aka dakamasu wacce tayi sanadin faduwarsu su uku duka asome””

Heelin da lubcy suna samun kansa cikin babban dakin”” saiga wata shimfida kamar tabarmar kaba”” tataso zuwa indasuke tashimfida kanta”” batareda wani tsoroba heelin taja hannun lubcy zuwa saman shimfidar cikin tsoro tazauna gefe zaunawarsu yayi daidai dazubesu aneesa saman shinfidar take kuma suka farfado tamkar wadanda aka watsawa ruwa””
Nanfa suka soma kallon kallon aneesa tasoma kuka”” Dan tarigada ta sadakar mutuwarsuce tazo

Dukansu arikice suke inka debe heelin wacce ko ajikinta da alamu Sam batadamu dakomaiba dantasaba “” wata rikitacciyar tsawa akasaki”” tayi tartso”” bakin bishiyar yasoma cidawutaa tareda wani kugiii

Yan hanjinsu lubcy har motsi sukeyi””” tsawar tacigaba da hauhawa tareda darewar katuwar bishiyar kukar zuwa gida biyu”” wata kujerace tafito zuwa daidai kusa dasu lubcy tatsaya chak”””

Kafin kiftawar ido wata guguwace mai karfii tataso wacce tasaka gabadaya wajen yahautsine baka iyah ganin komai wannan karon ba su lubcy ba hatta heelin saida ta kare fuskarta datafin hannuwanta”””

Su lubcy kuwa gabadaya suka kankame  junansu jikinsu yana kyarma  tamkar mazari”””tsayin mintuna biyar komai nawajen yakoma kamar yanda yake kurar wajen talafa saiga *hatsabibin boka* ya bayyana asaman kujerar””

Heelin ce tafara zungurarsu lubcy dukansu suka”” bude idonsu””  wani gabjejen mutum sukayi arba dashi Wanda basutaba ganin koda maikamadashi ba acikin duniya wannan zaifikyau akirashi da dodo

Kaiyamafi dodo muni saboda katone majiyi karfii yanada damatsa manya manya tamkar irin namasu danbe””” kowanne damtse nashi daure yake dalayu nafata dakuma wani kambum karfee

Kafarsama haka””” baya sanye dariga”” cikinsa dame yake Amman kanaganin gurayenda yatara ajikinsa””” yanada tsayi sosai dantsayinsa zaiyi kamu ashirin”” kirarsa tamkar Wanda yayi alaka da samudawa””

Bakine wuluk tamkar bakin kwalta bakaganin komai afuskarsa sai jajayen idanuwansa”” kowanne mutum tsakiyar idonsa bakine ammanshi kuma zaibarda take zakiyar idonsa”” farace tass saikuma ja azagaye da itah”””

Idan yadaga ido gabadaya”” farin facewa yakeyi “” saidai ja yamamaye gurbin ido”” sumar kansa tanada yawa Wanda yawanta yasa tazubo har akan faffadan kirjinsa tayiwa mummunar fuskarsa inuwa wannan mutum dazaifito waje babu shakka dayawa mutane zasurasa rayuwarsu sanadin yin Arba da mummunar fuskarsa mai kamada ta dodanni””

Tsayawar guyuwar keda wuya yakece dawata mahaukaciyar dariya wacce tasaka dajin gabadaya ya amsa kuwa”” yadauki tsayin mintuna biyar yana wannan dariyar dagabisani yamurtuke fuska tamkar Wanda baitaba dariyaba”” heelin tabuda baki tasoma jero masa kirari”” Saikai takadiri kuma gagare kigudu sagudu sa abokan gaba sugudu”””

Turmin karfe kake shakwaramniya””” Saikai *hatsabibin boka* sugaban duk wani tantirin ajani”” komai Tsagerancin   aljani idan yazo gabanka dole yaduka nasaramaka uban maza uban hatsabibai maidakawa maza gumbaa”””  take yasake kecewa dawata mahaukaciyar dariyaaa 

Heelen tasake buda baki  daniyar magana yadaga mata hannu

Yace kafin kice wani Abu inaso insan kokin sanardasu dukokinmu dakuma sharadin mu??? Cikin saurii tace nafadamasu yasarkin bokayen duniyaa

Yagyada kansaa duk dahaka zansake sanardasu dangudun kuskure dakuma fadawa hafushinmu””” kusanii akwai sharadiii guda biyar wadanda zanfadamaku

Inhar kuka kiyaye kuntsira sharadi nafarko”” ma abota sallah basa shigowa fadataa””” duk ranarda zakuzo inda nake karwacce takuskurah tadorah goshinta akasa””

Sharadi nabiyu”” karwacce takuskurah tabada sadaka!! Domin yanadaya dagacikin abunda zaibata aikina”””

Doka ta uku muddin kika fara aikidani babuke basake zuwa wajen wani bokan “” yinhakan kuwaa zaijanyomaki masifa da bala.i dagake harbokan nakii

Sharadi nahudu duk abunda akace kikawo karkitsaya musu ko gardamà idankuwa  kikatsaya watamagana take bakaken aljanu zasu zuke jininki

Doka tabiyar wajibine idan akabaki Abu dole ki aikata idankuma kinki to zaijuye zuwa kankiii””” sannan kuma duk abunda kukagani anan karkutaba idankun kiyaye kuzauna lafiyaa

Tunsa inda yasoma wannan jawabin jikinsu sadiya yasoma kyarma dama yalafiyar kurah kowaccensu tayi danasanin zuwa wajen 
yanagama rattafo sharadansa saisuka fara kallon kallo atsakaninsu gabadaya idonsu yaraina fata””

Lubcy tanason yin magana babu halii “” saida yabata izinin magana cikin sauri tace”” dama dama munasone mudanyi shawara

Batagama rufe bakintabà yadakamata wata razanan nar tsawaa wacce tasaka lubcy tayi danasanin maganar

Hatta dakin saida ya amsa kuwaar yace bakuda wannan damar kusani kafin azonan akeyin shawaraa basai anzobaa danhàka Ku kiyaye!!!………. 

Domin cigaba da karanta littafin sai ku danna kan hoton dake kasannan ko sama 👇👇👇👇👇

HATSATSABIBIN BOKAComplete
NameHATSATSABIBIN BOKA
Size890kb
AuthorNAZIR ADAM SALIH
File Typetxt
uploaderMr Dlhausanovels
ebook compilerShuraih 99%
date modified13 September, 2020
descriptionhausa FICTION

Subscribe to our newsletter

Leave A Reply

Your email address will not be published.