BAKANDAMIYAR GUMURZU kashi na uku 3

 BAKANDAMIYAR GUMURZU kashi na uku 3
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Hausa Ebooks
Uploaded On 21 May, 2019
Upload Time 9:02 am
Last Modified Date February 13th, 2022
Last Modified Time 1:01 am
Hits 460 Hits
Author

Writer Group Unknown / NIL
Novel Genre No genre attached
Comment No Comments

Description

BAKANDAMIYAR GUMURZU kashi na uku 3

Description

You are about to download BAKANDAMIYAR GUMURZU kashi na uku 3 released on 2022 just proceed with your download by following the below instruction.

Filin gasar yayi shiru yadda kasan mutuwa ta gitta babu abin da kake ji face fitar lumfashin mutane, aljannu haɗe da dodanni idan kayi duba zuwaga “yan kallo wasu daga cikinsu tsabar damuwace fal cike da fuskarsu yayinda wasu kuma mamakine ya mamaye fuskarsu saidai wasu dagacikin “yan kallon tsabar murnace da farinciki yayi musu katutu a zuƙatansu kowa ya zuba tsakiyar wanan fili idanu yana mai cike da kokwanto. Hannuwantane suka bara bayyana sana daga bisanni kanta ya fito fili hakan nna faruwa sai gangar cikita ya ida futowa daga cikin wawakeken ramin data samar a sanadiyyar naushi da aljana zabariyya ta mata ta silmiyo ta rikito daga sama ta faɗo kallo daya zakayiwa aljana zarma kasan ta bugu domin hannuta na riƙe da bakinta wanda yake yoyon jini hakan na faruwa filin ya ɗau ihu da tafi, mafiya yawan masu ihun da tafin suna yine domin ganin cewa wanan fafatawar bata ƙare ba domi dukkanasu sun rigama sun sare cewa aljana zarma zata iya miƙe har ta fuskanci aljana zabariyya wanda ƙalilanne daga cikin masu ihunne masoyan aljana zarma. farkon abinda ta farayi bayan ta miƙe shine shafa bakinta da taji yana mata zogi da raɗaɗi tana duba tafin hannunta taga jini hakance yasa cikinta fara tsuma gashin kanta ya miƙe jajayen idanuwanta suka ƙara rinewa yadda kasan an zuba musu jini sana suka ƙara girma ƙofofin hancinta suka ƙara faɗi fuskarta ta ƙara baƙi yadda kasan an shafa mata shuni jijiyoyin jikita suka fito burɗiga-burɗiga kamar saiwar bishiya wani baƙin hayaƙi ya rinƙa futa daga cikin ƙofofin hancinta ta hangame baki tayi wata uwar kururuwa wadda saida tasa gabaki ɗaya filin gasar yin girgiza kowa dake wanan filin saida ya done kunansa haɗe da durƙushewa ƙasa saboda tsabar tashin hankali da kaɗuwa idan kafidda wasu ƙalilan daga cikin “yan kallo da malaman gasa, hamshaƙan matsafa da sarakuna wanda su ko a jikinsu domin su idan da sabo ma har sun sama domin sun jima suna baƙin artabu da azzaluman aljannu sa hatsabiban dodanni dan haka su wanan ihun ba baƙone ba a wajansu haƙiƙa aljana zarma ta fusata, fusatar da bata taɓayi ba domin a yau an rusa mata ginin tarihin jarumtarta wanda babu wani mahaluki da ya taɓa fitar mata da jini nan take ta fuskanci aljana zabariyya wadda itama tuni taja daga haɗe da dunƙule hannu tabbas a yanzune za’a fara waccan fafatawar kamar sharar fage ce.

Source

Just to let you Know that all musics files appeared or discovered on our website are from third Party sites, so we dont owned or controlled them we only shared them by link, the only internal files we shared is Ebook, to know more about our policy pls see our Privacy Policy page.

Also Download ABUNDA KA SHUKA complete hausa novel written by Zainab Usman Kumurya

Download

Kindly click the below button to download, pls in case you get trouble trying to download kindly drop a comment.

DOWNLOAD NOW

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: