BAKANDAMIYAR GUMURZU kashi na daya 1

 BAKANDAMIYAR GUMURZU kashi na daya 1
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Hausa Ebooks
Uploaded On 21 May, 2019
Upload Time 8:32 am
Last Modified Date February 13th, 2022
Last Modified Time 12:54 am
Hits 2044 Hits
Author

Writer Group Unknown / NIL
Novel Genre No genre attached
Comment No Comments

Description

BAKANDAMIYAR GUMURZU kashi na daya 1

Description

You are about to download BAKANDAMIYAR GUMURZU kashi na daya 1 released on 2022 just proceed with your download by following the below instruction.

Kana tunkarar filin babu abin da zai fara maka maraba face karajin fusatar hatsabiban mutane da aljannu kai hada ma dodanni kururuwar mayakan asali ta yawaita, kasa ta rinka girgiza da raurawa kamar zata tsage duwatsu suka rinka farfashewa, itatuwa suka rinka kamawa da wuta, guguwar annoba ta tashi sama ta tokare hasken rana wananne ya ba filin yakin damar yin duhu, hatsabiban mutane da aljannu da dodanni suka rinka shawagi a sama suna fauce rayukan junansu tabbas wanan bakin gumurxun ya cika sunansa turnuku fadan ibilisai, daidai lokacin ne wata bakar gobara ta taso daga tekun bahar sufiyya inda makaman mazanjiya suke,

saidai abin da zai baka mamaki idan aka ce maka duk wanan masifa da balain dake aukuwa bai sa bakaken rundunoniba suka dakata da yakar junansu ba saima kara himmatuwa da sukayi wajan yakar junansu da kaiwa juna sara da suka mutuwar yawa ta kara yawaita mayaka da dama sun afka tarkon mutuwa batare da sun ankara ba saidai lokaci daya wanan bakin gumurxu da ake ya tsaya shaidanun mutane da aljannu da dodanni da suke shawagi a sama suka silmiyo kasa domin tsira daga halaka duk wanan abu ya faru ne sanadiyyar bayyanar wani haske mai daukar ido yana saukowa daga sama a hankali hasken ya sauko kasa lokacin da ya gama saukowa sai hasken ya fara raguwa sai suka bayyana,
bayyanarsu ce tasa kowani hatsabibi dake filin yakin ya shiga taitayinsa ga duk wanda ya karanta littafin mazan jiya farat daya zai shaida wadanan mutanen da suka bayyana”lallai kam to bari mubar wajanan tunda har manyan shaidanu sun fara bayyan me ya kawo su SARKI MAHRAZ DA SARKI DUJALU nan gurin bari kagani in bar gurin tun kafi ta ritsa dani” cewar wani bakin katon mummunan aljani tsawar da yaji ce ta dakatar dashi daga tashi sama ba kowane ya kwantsama wanan tsawar ba face sarki dujalu sanan ya fara magana cikin murya mai amo yana cewa yaku mayakan birnin matsafa, jaruman birnin sadaukai duk dacewa kunsha tsimin dodo kiryanu, an saka ku a cikin ragayar tsafi tun kuna yara hakan ba zaisa ku taka matsayin murucin kan dutse ba mu mune muruccin kan dutse tsawar da sukaji itace ta tsaida sarki dujalu daga maganar da yake cikin zafin nama suka juya domin suga wani mai tsautsayine wanan juyawar su ita tayii dadai da karasowar wasu kibiyoyin tsafi wanda ake musu take da kibiya ratsa maza badan sarki mahraz yayi saurin dafa kafadar sarki dujalu sun bace ba da tuni kibiyoyin sun cake jikinsu sana suka bayyana a gefe cikin fushi suka daga kawunansu….

Source

Just to let you Know that all musics files appeared or discovered on our website are from third Party sites, so we dont owned or controlled them we only shared them by link, the only internal files we shared is Ebook, to know more about our policy pls see our Privacy Policy page.

Also Download ABUNDA KA SHUKA complete hausa novel written by Zainab Usman Kumurya

Download

Kindly click the below button to download, pls in case you get trouble trying to download kindly drop a comment.

DOWNLOAD NOW

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: