BAKANDAMIYAR GUMURZU kashi na biyu 2

Posted by | Mr Hausa Ebooks |
Price | GPL |
Category | Hausa Ebooks |
Uploaded On | 21 May, 2019 |
Upload Time | 8:47 am |
Last Modified Date | February 13th, 2022 |
Last Modified Time | 12:58 am |
Hits | 405 Hits |
Author | |
Writer Group | Unknown / NIL |
Novel Genre | No genre attached |
Comment | No Comments |
Description
BAKANDAMIYAR GUMURZU kashi na biyu 2
Description
You are about to download BAKANDAMIYAR GUMURZU kashi na biyu 2 released on 2022 just proceed with your download by following the below instruction.
Yayin da sadauki dalƙus da jarumi saljam suka karewa kansu kallo tsaf kowanne na tunanin yadda zaiyi ya cutar da abokin gwaminsa ba’a jima ba suka fara zagaya juna yaddakasan an tsikare su a tare suka ɗaga makamansu suka afkawa juna suna masu kaiwa junansu sara da suka cikin baki zafinnama yadda kasan jikinsu ba na jini da tsoka bane wohoho!! Hakika wanda ya iya ya huta, babban goro sai magogin karfe gani yadda suke safkewa junansu azabar yaki ce tasa filin gaba daya ya dau shewa da tafi kowanne yana kiran sunan gwaninsa yana kodashi hakika su sadauki dalƙus da jarumi saljam sun cika jarumai wanda suka tumbatsa a fagen fama domin kowanne daga cikinsu ya himma tu da safkewa abokin karawarsa masifar yaki haka suka wanzu har tsawon sa’a hudu amma ga yan kallo kamar yanzu ma aka fara domin su wanan yakin yana nishadantar dasu sosai domin jarumtace ta hadu da sadaukantaka abinda ya ba jama’a mamaki shine ganin salon yakinsu da zafinnamansu yaxo daya yadda kasan malami daya ya koya musu yaki a haka suka wanzu har saida makamansu suka lalace ganin haka yasa suka rabu kowanne daga cikinsu yaja da baya yana mai maida numfashi saljam ne ya fara watsar da takobinsa da garkuwarsa domin sun jima da lalacewa sana ya fuskanci dalƙus yana mai dunƙule hannunsa hade da yin [post_ads] murmushin mugunta sana ya bude baki karo na farko yace da dalƙus tunda salon yakinmu yazo daya kuma makaman yakinmu sun lalace me zai hana mugwada “yar ƙashi nan take dalƙus shima yayi jifa da tagwayen addunan dake hannunsa hade da yin murmushi na yadda da kai “hm inda ba kasa ai nan ake gardamar kokowa cewar dalƙus nan take shima ya fuskanci saljam yana mai duƙule hannunsa lokaci daya sukayi kururuwa suka afakawa junansu suka wanxu suna mai kaiwa juna duka kafa da hannu lokacinne fa hankalin “yan kallo ya tashi domin ganin yadda suke jibgar junansu yadda kasan jikinsu ba na jini da tsoka bane babu alamun sassauci a tare dasu kowanne burinsa ya lahanta dan’uwansa kafin kace mai tuni sun hadawa junansu jini da majina da wuya tayi wuya gumu yayi gumu da kansu suka rabu suka ja da baya suna mai kallon juna kowanne daga cikinsu yana mai tunanin yadda zai illata dan uwansa kamar an tsikaresu suka fallo da gudu saida ya rage baifi taku ukku su haduba sai dalƙus ya daka tsalle ya tsallake saljam duk tsawonsa kafin ya juyone yaji
Source
Just to let you Know that all musics files appeared or discovered on our website are from third Party sites, so we dont owned or controlled them we only shared them by link, the only internal files we shared is Ebook, to know more about our policy pls see our Privacy Policy page.
Also Download ABUNDA KA SHUKA complete hausa novel written by Zainab Usman Kumurya
Download
Kindly click the below button to download, pls in case you get trouble trying to download kindly drop a comment.
Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel
Leave a Reply
Related Files
-
Jarababben kishi hausa novel complete document
11 months ago
538 Hits -
LAUNIN FATA book 1 complete hausa novel
2 years ago
565 Hits -
ABARI YA HUCE hausa novel by Sumayya Abdulkadir
3 months ago
1340 Hits -
Kauye Tushen Kowa written by Yar mutan Arkilla
10 months ago
541 Hits -
DAKARUN TAWAYE littafi na daya 1 complete hausa novel document
1 year ago
371 Hits -
Auran Jari complete hausa novel written by Bilkisu A Ladan
9 months ago
860 Hits -
YAFI DARE DUHU complete hausa novel written by Fatima Sanusi Rabiu
8 months ago
573 Hits -
Download SARAUNIYA JUHA littafi na tara 9 complete TXT
2 years ago
259 Hits -
GIDAN UNCLE SABON SALO complete hausa novel written by Fauziyya Tasiu Umar
4 months ago
6662 Hits -
ARNE complete hausa novel written by Surayya M S
8 months ago
974 Hits