AMAL completed

 AMAL completed
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Hausa Ebooks
Uploaded On 23 May, 2019
Upload Time 2:19 am
Last Modified Date February 13th, 2022
Last Modified Time 1:11 am
Hits 762 Hits
Author

Writer Group Unknown / NIL
Novel Genre No genre attached
Comment 1 Comment

Description

AMAL completed

Description

You are about to download AMAL completed released on 2022 just proceed with your download by following the below instruction.

Amal! Amal!!
Hjy ladi take faman kwala mata kira kamar Wanda makoshinta zai fito
waje.hakanne hakan ne yasanya Amal rawar jiki,da murya mai rawa tace,ganinan
hajiya.tsoki tana sannan ta koma saman kujera ta zauna,tana faman mita.yarinya
sai shegen nawa,saikace wacce zata gasan sarauniyar kyau,karasa ubanme
take,acikin daki,wani tsaka taja,sannan takuma bude murya ta a fusace.wai ubanme
kikiye cikin dakinnan,wlh kika batamin lokaci jikinkine zai gaya miki,sai shegiyar
nawa kika iya,cikin hanxari tafito daga dakin tana daura dankwali.cikin zuciyarta
tana fadin,ko minti goma mutun beyiba amma ake faman yimasa fada kamar za’a
cinyeshi.

Zuwa tayi ta durkusa agaban ta,kanta akasa,cinkin rawar murya tace hjy gani Dan
girman Alla…..,Bata karasaba ta kwasheta da wani wawan mari,daya sata kifawa
ba shiri ta dafe kuncinta tana hawaye.
Ubanme zaki gayamin shegiya mekama da aljannu,wallahi saina hanaki yin
wankan gaba dayama,kin mai danima sa’ar wasanki,kin barni tun daxu anan ina
faman jiranki,kuma kinsan sarai fita zanyi.
Cikin muryar kuka tace kiyi hakuri wallahi bansan fit……,Rufemun baki
munafuka,inma kinsani fadamin zakiyi,wallahi kika cikani saina fasa miki
baki,cewar hjy tana zaro Ido waje.
Ki bude kunnuwanki dakyau kijini,zanyi bako Dan gidan hajiya bilki zaizo daga
London, kuma anan gidan zai zauna,Dan tayi tafiya zuwa Dubai. Girki zakiyi
mai,kuma ki hadami drinks, sannan ki huce ki gyaramai wannan dakin nawajan
garden. Kina jina ko kuwa.cikin rawar murya tace eh.yauwa saura kuma kimin
hauka wallahi saina karyaki.
Cikin muryar kuka tace hjy ammafa yau kusan satina biyu banje islamiyaba
kum…..,kuma me,kina nufi bazakiyi abunda nasakiba kenan.lallai Amal huyanki ya
isa yanka,wallahi saina hadaki da ubanki,inni ban isa dakeba,shi ya isa dake.cikin
kuka ta rike kafafunta tana kuka,wallahi zanyi hjy Dan Allh karki sanar
masa,zanyi.mikewa tayi tare da hankade ta tafada sanman kafet,en dakin tana
kuka.karma kiyi,gyalenta ta yafa,tareda rataye jakarta,tadau key din matarta ta fice
daga falon.
Wani irin kukane mai karfi ya kwace mata,wannan wani irin ukubane ni Amal
nake ciki,yaushene zansamu gata irinna kowane da,Allah na rukeka kasamamin
mafita ya ubangiji,hawayene me zafi taci gaba da bin kuncinta.
Abun bakin cikinta shine ace itada gidan ubanta amma yn aeki sunfita samun
hutu.kukan tacigaba dayi bame lallashinta harna wani Dan lokaci.
Hanne me aikici ta shigo Wanda shekarunta baxe dare na Amal enba.haba Amal
kuka kuma,Dan Allh kiyi hakuri,nasan koda baki fadaba hjy ce,amma inda sabo
kin saba,so kike kijama kanki wani ciwon ko Amal? Dan Allh kibar kuka
kinji,badamin yanxu me zakiyi.
Hanne kinsan yau kusan satina biyu rabuna da islamiyah,kuma hadda zanyi amma
shine hjy saboda tsabar mugunta tabani wani uban aeki,Wanda bawani nataba za
aemawa,kawai dan gidan kawarta.hmmmm to shikenan naji yanxu de babu

abundant zanyi taso muje muyi tare,dn Allh kibar kuka,baranaje na shanya kayan
nan,saina dawo kinji tashi.Ahnkali ta taimaka mata ramike tabar falon.
Komai tare sukayi da hanne Har gyaran dakin,sai wajajan 4:00pm sannan suka
kammala.
Saman dinning suka jere abincan da drinks en.sanna ko wance tayi dakinta da
tsaftace jikinta.
Misalin karfe 5:00pm daidai jirgin so Annur ya sauka a airport en jigawa.bayan
en mintina da saukarsa fasinjoji suka fara saukowa.
Ahankali yake takowa daga steps en jigin zuwa kasa,iska mai ddi tana
kadawa,fuskarshi dauke da murmushi,fone inshine yayi kara,cikin nutsuwa ya
sanya hannun shi cikin aljihunsa,da amsa kiran.murmushi yayi lokacin dayaga
sunan me kirannashi.
Hello ummina abunda ya fada tare da kara wayartashi a kunne.daga dayan
bangaran ta amsa, Son kun sauka lfy.lfy qlau Ummi.yauwa ga kawatana hjy ladi
tun daxu take jiranka,a gidan ta zaka sauka nasan zata kulamun dakai sosai kaji
son,cikin sanyi jiki yace ohk.be jira cewartaba ya katse wayar,Dan harga Allah ya
tsani wadannan frnds en na umminshi Dan de bayanca zaiyi.
Hajiya ladi dake zaune akujerun gurin,lkc lkc tana kallon agogon hannunta,da tun
around 4:30pm take agurin,waya dake rike a hannunta tana kallon pic en Annur da
hjy Bilki ta turo mata.
Daga kan da zatayi ta hangoshi yana tahowa fuskarshi ba annurin dariya.baki bude
take kallon sa,da ganinshi a zahiri.
Kyakyawan namiji dogo,me bakin suma da tsayi,yr madedeciyar fuska mai dauke
da manyan idanu,a lumshe kamar namejin bacci,dagon hanci,da karamin baki,duk
enda ake Neman namiji cikakke da yahada
komai,kwarjini,ilmi,kudi,hankali,kasaita,Annur ya hada.
Gabanshi tasha tare da washemai baki,umm ..ammm Annur ko?kai kawai ya
gyadamata tare da yimata Kallan mamaki,gaba yayi tareda jan trolley ensa,batare
da yakuma magana ba,idonta ta kulle hadeda hade hanna yanta a kirji,son Annur na
da da,shiga zuciyar ta,ta furta dulema alhaji kabar duniya Dan na samu cikar
burina. 

Source

Just to let you Know that all musics files appeared or discovered on our website are from third Party sites, so we dont owned or controlled them we only shared them by link, the only internal files we shared is Ebook, to know more about our policy pls see our Privacy Policy page.

Also Download ABUNDA KA SHUKA complete hausa novel written by Zainab Usman Kumurya

Download

Kindly click the below button to download, pls in case you get trouble trying to download kindly drop a comment.

DOWNLOAD NOW

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

1 responses to “AMAL completed”

Leave a Reply
Related Files

Hausa Ebooks

Movies and Films

Musics

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: