Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

AKAN SELFIE completed

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

AKAN SELFIE 

Na khausar m hassan
Completed 

[post_ads]

KADAN DAGA CIKIN LITTAFIN 

Tsaye take a bakin wani lambu, wanda yasha kayan marmari, ga
wasu grass carpet dake kusa da gun. Misalta inda take tsaye
wani irin aikine. Kyakyawar yarinya ce ta karshe ga gashin nn
har gadon baya, wayan dake hannunta ta d’auka ta d’agata sama.
Ta d’agata sama kenan ta hangi wani tsaye a bayanta.
Cikin tsawa ta fara cewa
“Kai dallah malam matsa daga chan kada ka fitomin a selfie”.
Yarinyar dake maganar wadda tasha farar shadda tare da aiki
jah, dinkin dogowar rigane ya kamata sosai.
Mutumin dake tsaye ya kyal_kyale da daria yace “kai su
ameera kin cika iya yi, ynxn nan kika biya kud’i hr naira d’ari
biyar dan kiyi pic a wajen nan. Kika aro kayan nan gurin halima
amma duk da kinsan nasan komai sai kinmin yanga”?
A hankli ameera ta d’an yamutsie fuskanta tare da tunzorou
bakinta ” Dallah naji! kai kuma mai bakin parrot kawai, oya
dubie gabanka”.

Daria yayi tukkuna ya gyad’a kai ya wuce abinshi. Yayinda
ameera ta karkace kugu tare da tsuke bakinta ta d’aga wayanta
sama k’iran Samsung galaxy ta fara salfo kanta tare da chanza
salo zuwa mazauninta. Tana kammalawa ta hau Facebook ta fara
posting ba’a d’au minti 3 ba aka tara mata comments kusan
hamsin tare da like d’in daya kai d’ari. Murmushi tai yayin da
tagan guy d’inta mai suna al’amin yana yaba pic d’in da duk
kusan halittan jikinta ana ganinshi…

©Kausar Luv💞
[1/6, 7:59 PM] Kausar Luv💞: �📹AKAN SELFIE�📹
By Kausar M Hassan

Page 2⃣.
Idanunta ta daga masu kama dana mage ta kara sakin wani
murmushi, tare da saka kafafunta ta fita a gidan, a hnkli take
takawa har takai titi ta samu keke napep ta hau shigarta keda
wuya tace “Malam geto area xamyujie” ba jira yaja motan
dayake dan garine har unguwar y sauketa, tana sauka ta ciro
kudi naira 100 ta bashi. Ta kama hanya zuwa gida, hanya ta
mika santal tana tafiya, yayinda jama’ar unguwar sea kallonta
sukeyi. Ita kuwa ko a jikinta, a hka har ta karasa cikin gidansu,
wnda yake daki 2 ne a ciki, sai kitchen a gefen left side, wnda
yake na kwano sai toilet a chan kuryan gidan.

Shigarta keda wuya tai sallama, baaba rahane dake zaune a
bakin kopar ta amsa sallaman tare da kiran sunanta “Ameeratu
nikam yaushe zaki deana karya ne”? Kisani karya batada amfani
ko kadan” dubie ynda kika fitoh kaman wata diyar arna” kai
kawea Ameera ta gyada tace “Baaba rahane kenan” ina zuwa, da
sauri ta shiga dayan dakin, wanda yake yar katifa ce kawea a
ciki ta cire kayan jikinta ta dau wani zane da riga t_shirt ta saka
tare da dan kwali ta fito tsakar gidan ta samu guri ta zauna kusa
da baaba rahane.

DOMIN CIGABA DA KARANTAWA SAI KU DANNA KASANNAN 👇👇👇👇

[post_ads]

ga duk wayanda suke samun matsala ta wurin downloading ebooks namu kuma suke da bukatar mu rubuta masu copy din littafin mu turo masu ta whatssap ko profile nasu
SAI KU TUNTUBI mamallakin shafin Shuraih
Usman
Ta facebook profile nashi
Kota nambar waya 08173210359 ko 08140419490
Kota adireshin Email
shuraihusman@gmail.com
Sai de ku sani wa hakan zamu cajeku wasu kananan kudade
its Shuraih Usman 99% 

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.