ADNAN complet

ADNAN

Na Maman shaheed da Aisha Maleek
Completed
DOMIN DOWNLOADING LITTAFIN ZUWA KAN WAYOYINKU SAI KU DANNA KASANNAN👇👇👇👇

[post_ads]

[post_ads]

Wani hadaden matashi mai kwarjini da haiba ga cikar kamala ,fari ne ba sosai ba
kuma mai matsakaicin tsayi mai fafadan kirji “Wanda matasan mata kema lakabi
da Dan bana bakwai” kwance Na hangoshi akan shimfideden gado cikin wani
katafaren daki fasalta dakin ma bata lokaci ne, rike da waya ahannun shi

yana dailing wata number ,har 2× ba a peaking ba ,yayi tsaki ,ya jefar da wayan
,yana cije lebe yana fadin banzan abokina naso kadaga wayanan muyi lbr,Amman
kaki peaking kodayake nasan bakasan ni bane.

ya tashi zai shiga toilet ,sai yaji phone nashi yana ringing har ya murda handle din
toilet din ,kawai sai ya basar ya fada toilet yadan sakarma kansa shower

bayan fitowar Sa ne ,ya taking phone nasa ya duba miscall din yaga har 2× aka
kira,sai ya sake readily call din wants again ,ba a Dade ba aka peaking yayi shiru
Dan soyake ya surprising friend din nashi Dan sending mai number akayi , yayi
shiru yaki magana ,can cikin phone din ma ba ayi mgn ba ,kawai sai yace ……….

*hellow* Abdul ?
da dayan bangaren yaji ance………

*Assalamu Allaikum*?
wani swt voice yaji yana mai sallama…
atake yaji wani Abu ya ziyarci zuciyan shi ,amman besan ya ze fasara abun ba
(nidai nace ma Aysher maleek zakayi bayani ne)
sai da ya dadage ya iya mayar mata da….
*Amin wa’allaiki salam* yace plsss Abdul fa?
daya bangaren tace ,Abdul?
yace eh.
tace gaskia ba wani Abdul don wanan number nane kuma Na dade ina amfani
dashi.
yace ni kuma wani nake nema Abdulwahab Abdullah jiya aka sending min
number nashi ,shine dailing yanzu.
tace gaskia mallam wrong number kayi ,tace bye ,ka checking nmb kagani .
ya sake cewa kodai ke sis dinshi ne?

tace nop ba wani Abdulwahab da Na sani kuma nacema wanan nmb kuma
wanan nmb Na Dade ina tare da ita .
shiko *Adnan* swt voice nata ne yake kwasan shi jiyake kamar kar Su dena
wayan (Aysher tace mmn shaheed kijimin daga maraba sarkin fawa sai miya tayi
tsaki? nace mata jeki dai daukomana rahoto)

can naga Adnan baki bude ga phone rike a hanun Sa ,daga dayan bangaren kuma
an katse wayan shine yayi sakatoto ,yana mai jeroma kansa some questions Dan
shi Sam mace bata gaban shi Dan ayanzuma haka a “America ” ( Washington)
yake yana degree dinshi mahaifan shi kuma suna Nigeria ,kano ta dabo tunbin
giwa kodame kazo anfika,lol.

Adnan ya tade yana rewarding hiran shi da macen da sukayi waya a cikin
kwakwalwan shi ,wayan da aka kira ne ya katse nashi tunanin.

da sauri y daga yace kabir A.A kaje kaba mutane wrong number kawai dallah can
,yace haba abokina ko amsa salamar tawa ma baza ayiba sai fada ,Adnan yace toh
ai Kaine ……kafin ya karasa ya katse shi yace ,Adnan nima kiran da namaka kenan
yanzu Dan munyi waya da Abdul nake tmby shi ka kirashi yace aa ,har yace Na
bashi number ka yanzu k kwantar da hankalinka zema kiraka Dan bandade da
sending mai phone number kaba .

Adnan yace kasa mutane sunje sunkira wata *kwaisa* kawai Kabir A.A yace Dan
Allah fa ?

Adnan yace wllh ,har tana kashe min waya batasan inba tsautsayi ba ba abin da
zesa Na kirata.

kabir A.A yace fadi gaskia abokina Kodak….? ka yaba ne,Allah ya kusa nuna mana
tym din da zakafara kula mace ?

Adnan yace haba kawai ita awa?

Kabir A.A yace aa fa abokina “dare daya Allah kanyi bature” inji hausawa. kar
kayi Saudi da kar Abu yazo kuma ….
Adnan ya kaste shi da cewa tab me? din? kaima kasan it can’t b impossible .yace
mumabar wanan mgn Dan ni matar da zan aurama ,mum nata ko auren batayi ba
bare ta samu cikin haihuwanta, ( nida Aysher mukace ba girin girin ba dai tayi
mai)
kabin A.A yace dankari makari nidai sai anjima naji ka tafi wata duniyar
………sukayi Salama ya ajiye phone don ya samama cikin shi hakin shi ,ya nufi
kitchen.

bayan 2wks Adnan yana bacci mai nauyi yayi mafarkin swt voice din da ya taba
kira bisa kuskure ,wai yanata waya da ita sunata raya filawa (luv birds) ta cikin
waya kamar suna ganin human Su ,da sallati ya farka daga baccin  tare da tariyo
mafarkin da yayi ,yanamai yima kanshi tambayoyi barkate …………

DOMIN CIGABA DA KARANTAWA SAI KU DANNA KASANNAN 👇👇👇👇👇👇

[post_ads]

[post_ads]

ga duk wayanda suke samun matsala ta wurin downloading ebooks namu kuma suke da bukatar mu rubuta masu copy din littafin mu turo masu ta whatssap ko profile nasu
SAI KU TUNTUBI mamallakin shafin Shuraih Usman
Ta facebook profile nashi
Kota nambar waya 08140419490
Kota adireshin Email
shuraihusman@gmail.com
Sai de ku sani wa hakan zamu cajeku wasu kananan kudade
its Shuraih U sman 99%

Subscribe to our newsletter

Leave A Reply

Your email address will not be published.

1 Comment
  1. Unknown says

    Shin kunkare littafin adnan ko ba'akare shiba?