A SANADIN GROUP complet

 A SANADIN GROUP complet
Posted by Mr Hausa Ebooks
Price GPL
Category Hausa Ebooks
Uploaded On 24 May, 2019
Upload Time 1:08 am
Last Modified Date February 13th, 2022
Last Modified Time 1:15 am
Hits 2301 Hits
Author

Writer Group Unknown / NIL
Novel Genre No genre attached
Comment No Comments

Description

A SANADIN GROUP complet

Description

You are about to download A SANADIN GROUP complet released on 2022 just proceed with your download by following the below instruction.

Manal a zaune take akan dining table ita da Mijinta da yaranta Uku,suna
cin Abinci,hankalinta na kan Daddyn Hanif dake cin abincinsa
hankalinsa kwance,yanda ma yake cin abincin kasan ba k’aramin dadi
abinci yake mishi ba,d’agowa Daddyn Hanif yayi suka had’a ido,suka
sakarwa da juna murmushi cewa yayi ” aa Momin Hanif kallon yanda
nake loma kike ko,?” Murmushi tayi tace “ko d’aya mai ka gani,”? Loma
ya kai bakinsa yace kallona kike mana tunda zu Dan ke ba abincin kike
ci ba sosai,karma kiga laifina Dan abincin yayi dadi sosai dole nayi
loma” Daddyn Hanif yace yana k’ara kai loman abinci bakinsa” Hanif
d’an shekara takwas dariya ya kwashe dashi yace “daddy kar dai ka
k’ware kamar ranan, ” kanensa Salem da taufiqa suma dariyar suka yi
suna kallon daddyn nasu Dan indai zai ci abinci sai yayi santi, Dan
Manal ta iya girki sosai ba laifi,ahaka suka gama cin abincin suna
zolayar juna, su Hanif suka tashi suka nufi Palo,suka bar Manal da Yusif
a zaune akan dining, sai da Yusif ya tabbatar da yaran sun gama ficewa
ya matsa kusa da Manal yace

“Mom Hanif wanan girkin yafi na koyaushe dadi,idan na dawo dole na
biya,badan ina so naje nayiwa Hajiya sallama ba, da babu abinda zai
fitar dani.”

tunda ya fara magana take ta zuba murmushi, tace “karka damu daddyn
Hanif kayi sauri kaje ka dawo,ina nan na maka tanadi na musamman,
Manal tace tana kashe masa ido d’aya murmushin jin d’adi yayi yace “
Allah Mom Hanif”

“Allah kuwa kai da zaka yi tafiya gobe kasan dole in tanade ka” janyo ta
yayi ya rungumeta yace ” bari nayi sauri naje na dawo I can’t wait” tare
suka mik’e suka nufi Palo, Hanif da Salem na zaune akan kujera suna
Home work d’insu,Taufiqa na zaune akasan carpet tana kallo,Yusif
wajen su Salem ya nufa ya duba home work d’in da suke yi,ganin sun
iya home work d’in ne yasa ya mik’a musu suka cigaba,ya nufi wajen
Taufiqa da ta mayar da hankalinta kan kallon da take yi,tsuguna wa yayi
a gabanta yace “baby ke kinyi home work d’inki ne”?

” Nayi Home work d’ina daddy,tun jiya momy ta koya min”

Murmushi yayi yace “da kyau babyna mai zan taho miki dashi”?

Da sauri Hanif ya ajiye pencil d’in hanunsa ya nufi inda suke yana “
daddy zan raka ka gidan hajiyan” shima Saleem rigima yasa yana zai
raka shi,adai dai lokacin da Manal ta fito daga d’akinta hanunta d’auke
da wani viva bag,

“Daddyn Hanif lafiya naga sun sa ka agaba”?

Manal tace tana mik’a mishi ledar hanunta tana ya kaiwa Hajiyarsa yace
tana gaisheta,k’arbar ledar yayi yana ” ki rabani da yaran nan naki sun
dage sai sun rakani,”

“Daddyn Hanif ka tafi dasu mana Dan Allah na samu ma nayi barci”
Manal tace tana mik’ar da Taufiqa,

“To shikenan kuzo mu tafi,Yusif yace yana yin hanyar waje,Hanif da
Salem da sauri suka d’auko takalminsu suka bishi da gudu suna
murna,Manal d’akin ta nufa ta d’auko wa Taufiqa Hijabinta ta sa mata,ta
rik’e hanunta suka yi waje.

Gaban motar ta bud’e ta sa Taufiqa aciki,Dan su Hanif suna zaune
abaya,rufe k’ofar motar tayi ta lek’ar da kanta tace ” Daddyn Hanif sai
kun dawo Ku gaishe min da hajiyar,” amadadin ya bata amsa K’ane mata
ido yayi ya faki idon su Saleem ya hura mata kiss,murmushi tayi itama
ta mishi blowing Kiss ta ja da baya,yaja motar su Hanif na mata bye
bye,tana tsaye har sai da suka bar harabar gidan,ta koma ciki tana
murmushi.

Manal da Yusif shekararsu goma sha uku da aure,aure suka yi na
soyayya,Inda Allah ya azurta su da yara uku,Hanif shine first born,yana
da shekara 8,Salem shine second born yana da 6,sai Taufiqa da take da
shekara 4,Yusuf d’an chanji ne yana aiki anan Abuja,duk weekends yake
zuwa gida,ran Monday ya koma da sassafe, akwai soyayya mai k’arfi
atsakaninsa da Manal duk da dadewar da suka yi da aure hakan bai sa
sun rage San da suke wa junansu ba,Dan idan ba saninsu kayi ba,tunani
zaka yi basu dade da aure ba Dan yanda suke Ji da juna kamar basu dade
da aure ba, Yusuf burinsa a rayuwa bai wuce yaga ya farantawa Manal
da ‘yayanta ba,duk da yana da kud’i hakan bai sa yayi amfani da wanan
damar yayi kula kule ‘yan mata ba,inda Manal itama nata b’angaren
hakane,tana masifar San mijinta sabida yana k’ok’arin faranta mata babu
abinda ta nema ta rasa a rayuwarta,sai dai ta godewa Allah,Manal na da
Ilimin addinin dai dai gwargwado,yaranta sun taso da tarbiyya da ilimin
addinin kwarai da gaske,dan tayi tsayuwar daka wajen koyawa yaranta
ilimin addini,shi yasa duk inda yaran suka shiga sai an yaba irin tarbiyar
da mahaifiyarsu ta musu,hakan kuwa ba k’aramin farantawa Yusif rai
yake ba,shi yasa ya ke k’ara Santa a zuciyarsa.

Tana shiga ciki,ta Dan yi aikace aikacenta duk da tana da ‘yar aiki wanan
bai sa ta sakarwa ‘yar aikinta komai ba,bedroom d’in Yusif ta shiga ta
k’ara gyarawa ta turara d’akin ta fito,Palo ta koma ta zauna akan kujera
ganin bata aikin komai ne yasa ta janyo wayarta ta bud’e data ta hau
Watsapp,sai da ta bari messages sun gama shigowa ta bud’e family
group d’insu mai suna ZURIA D’AYA duk Wanda ke cikin grp d’in
‘yan uwanta ne Dan Familynsu na da yawa,shi yasa suka bud’e grp Dan
su sada zumunci,Sallama tayi kamar yanda ta saba,sai adduoi da fatan
alheri da tayi posting,aikuwa nan da nan,suka fara Zolayarta,kamar
yanda suma suka saba,ahaka ta biye musu,sai da ta ga abun nasu ba mai
karewa bane,ta rufe grp d’in ta bud’e d’aya group d’in na matan aure mai
suna MU KARU DA JUNA ta fara ka karanta chatting d’insu tana
murmushi dan gabad’aya group d’in matan aure ne a ciki,basu da hirar da
ya wuce,Sx da kayan Matan da zasu sha dan su rikita oga,bata fi sati
biyu da shiga group d’in ba,Dan a grp biyu kawai take Dana
Familynsu,da wanan na mukaru da juna d’in,shima ta silar cousin d’inta
Ummi ta shiga grp d’in,Sallama kawai take yi,tayi ta karanta chatting
d’insu bata tab’a tofa baki a maganar da suke ba sai dai ta tura Smiley 😄
in Abu ya bata dariya,tana cikin karanta chatting d’insu taga an turo wani
link MANYAN MATA HARK’A 1 wacce ta turo link d’in tace
Wanda yake da sha’awa ya shiga group ne na Manyan Mata

Haka kawai taji tana sha’awar shiga group d’in,ta kuwa yi joining,abun
mamaki tana joining bai fi mutane biyu ne suka yi joining ba,taga wata
Hajja Kaltume tace zata yi revoking grp d’in bata San mutane da
yawa,Manal ita dai bata ce komai ba,taringa karanta chatting d’insu,yan
grp d’in hirar su kawai suke suna wani irin zaurancen da ba ganewa take
ba,bud’e group d’in tayi dan taga members nawa ne a cikin grp din 40 of
256 tagani,indicating su arbain ne a group d’in,group admin kuwa guda
d’aya wanan Hajja kaltumen,rufewa tayi ta cigaba da karanta chatting
d’in da suke yi,wata Maman Aisha ce a group d’in tayi wani irin batsa,
Manal tayi sauri tayi a’ uziyya dan Sam batsar da tayi ya mata nauyi a
baki,ai kamar jira sauran members d’in group din suke,nan suka Bark’e
da hirar batsa,Manal tuni taji hankalinta ya tashi da taga yanda suke
batsa,typing ta fara yi da sauri na waazi da kuma suji tsoron Allah akan
harshenmu da hannayen mu zasu yi shaida aranar gobe kiyama akan
abunda ka aikata,tana cikin typing, d’in wanan Hajja kaltumen ta turo
wani video,gani tayi members d’in group sun fara murna mai turo

wanan👯👯 nayi,mai turo wanan�♀�♀ nayi,tsayar da typing d’in da
take yi tayi,dan taga mai suke wa murna haka,ji tayi wata maman
Abdullateef na cewa

” Hajiya Allah dai ya biya kice yau zamu suma washhhhh har na fara
tsiyaya kafin na kalla”

Innalillahi wa inna ilahi rajiun,Manal tace bayan da ta karanta abinda
tace,sauran members d’in kuwa suma suka hau tofa albarkacin
bakinsu,Manal tuni tagane ba videon arziki Hajja kaltumen ta turo

ba,goge typing d’in da ta fara yi tayi,dan so take ta tabbatar da zargin da
take yi,sai ta ji dadin yi musu wa’azi,downloading d’in videon
tayi,aikuwa nan da nan yayi downloading, playing tayi tafara
kallo,runtse idonta tayi da k’arfi sakamakon ganin Blue film ne,tsigar
jikinta ne ya fara tashi,ta bud’e idonta a hankali,rufewa tayi da sauri tana
istigifari a zuciyarta,tunda take bata tab’a ganin blue film ba sai
wanan,deleting take so tayi amma ta tsinci kanta da k’ara San ganin
videon,playing ta k’ara yi tafara kallo,aikuwa nan da nan hankalinta ya
fara tashi,wani azababben sha’awa ya taso mata ta matse k’afarta
,sakamakon ihun da turawan ke yi,ahaka ta ringa kallon blue film d’in in
ya k’are sai ta k’ara kunawa ta kalla,hankalinta duk yabi ya tashi,group ta
koma ta fara karanta chatting d’insu kowace na fad’ar yanda hankalinta
ya tashi,Hajja kaltume kuwa babu abinda take turowa sai wanan,
😜😜😋😋,a k’arshe tace musu ita sauk’a zata yi,zata je a Sosa mat a inda
ke mata kai kai, Manal da da niyyarta tayi musu wa’azi tsintar kanta tayi
da jin dad’in grp d’in,ahaka tayi ta karanta chatting d’in da suke, Wanda…..

Source

Just to let you Know that all musics files appeared or discovered on our website are from third Party sites, so we dont owned or controlled them we only shared them by link, the only internal files we shared is Ebook, to know more about our policy pls see our Privacy Policy page.

Also Download ABUNDA KA SHUKA complete hausa novel written by Zainab Usman Kumurya

Download

Kindly click the below button to download, pls in case you get trouble trying to download kindly drop a comment.

DOWNLOAD NOW

Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Download Hausa Musics at Viralnorth

Leave a Reply
Related Files

error: Alert: Content is protected !!
%d bloggers like this: