TASKU littafi na daya 1 part 4

Posted by | Mr Hausa Ebooks |
Price | GPL |
Category | Uncategorized |
Uploaded On | 04 Dec, 2018 |
Upload Time | 12:14 pm |
Hits | 194 Hits |
Comment | No Comments |
Description
TASKU
kirkirarren labari
daga Shuraih 99%
Littafi na daya 1
Part 4
.
.
Ai bansan lokacin dana saki baki Galala ina kallonta ba .
Koda ta kariso gabanmu saita tsuguna ta gaishemu sannan ta fara magana yayin datake dubana “Kuyi hakuri da abun da nai maku jiya” Bakina na rawa na ce”ai babu komai ,” .
“Wallahi jiyannan na rudene sosai shi yasa,kuma na zata Abba zai min fadane shi yasa” ta fadi cikin wata irin murya tamkar bata son fadin maganar,
.
Ta kara dubanmu tace”Sunana Rufaida “
.”Sunana shuraih, wannan koh m….”
Mjd ya katseni yayin daya ke fadin “malam barni na sanar da’ita sunana, “
Dariya kawai mukayi yayin daya cigaba”wai nine zai min lamuni,toh Allah yasa ina da baki “
Nanma murmushi kawai tayi, “Mujahid ko kice mjd sunan kenan”
.
Na dan harereshi nace”sai kuma akace ka fadamana nickname ko” .
*******************
Bayan mun yi musayar nombobi nida ita sabida zumunci, daga nan muka rankaya zuwa gidanmu ,sabida cikinmu dake kiran ciroma.
.
Zaune muke muna cin abinci nida mjd anan ne yake sanar dani wani wajen bikin Sallah da zamuje da la’asar wai shi minki,
.
***************
Muna isa bakin get din muka nausa kai ciki sakamakon get din dake bude, anan muka sami wajen parking muka paka motan
.
Samarine da ‘yan mata ke ta zirga zirga a cikin wajen ,yayin da wasu yanmata wayanda suke tare da samarinsu, zaka gansu tare suna hira.
.
Yaune zuwana na farko wannan waje ,dun haka sai na nufi bayan wani bishiya domin na dan huta ,
Wani makeken bencine dakure akusa da jikin bishiyar, saman bencin na dane,
Mjd kuwa muna shigowa cikin wajen naga ya nufi wajen wata yarinya daga nan suka ci gaba da tadin su,
.
Daga wajen danake zaune ina hangen samari da yanmata dake zirzirga a wajen ,wasu gungun samarine da yanmata naga sunyi da’ira a wani kebabban waje, daga inda nake zaune ina iya sauraron sautin gular dake tashi,
.
Na tashi daga inda nake zaune na nufi wajen, koda na isa sai naga ashema yan’mata ne da samari keta gwargwazon rawarsu, sai tika rawa ake, ayayin da Dj ya saki kidan Ado gwanja na asha ruwa .
****************
Kwata-kwata. Wajen ya gundureni ,zaman wajen ya fita min arai,
Nan naje wajen dana bar mjd tare da budurwarsa suna zance,
Koda na isa wajen ban samesu ba na duba sama da kasa gaba daya cikin minki ban samesu ba.
. Dana kira wayarsa ne yake sanarmani shi yanzu haka fa babansa ya kirasa, kuma ya nemeni mu tafi bai ganni ba, . karfe 11:24pm agogon wayana ya nuna mini, nan take na fito bakin titi ina neman acaba, duk da nasan da wuya na samu acaba saboda dare da yayi, . Nafi minti talatin ina tsaye a bakin titin amma ko alamar acaba ban gani ba,duk da wani sa’in mashina da motoci sukan wuce jefi jefi, . Nan na yanke shawarar na taka saiyadata har Allah yasa na sami dan acaba, , Nayi tafiya mai nisa sosai har na fara gajiya, a sannan ne na iso angwan lambu,daidai gaban gidan rediyon N B S ,na sami wani dakali na dan zauna don in huta daga nan na cigaba da tafiya, Baccin na hutane na cigaba da tafiya, har na iso wani waje dana duba agogon wayata 1:54 Am Na danyi tafiya kadan kenan sai naji hayaniyar mutane, sama sama dana dan kara gaba ne na fahimci kamar shishshikar kuka ne ke fitowa ta cikin wani sunkuru, Karkaji nace sunkuru ka dauka ko acikin dokar daji nake, a bakin titi nake wani wawakeken kwari ne dogo tamkar kwalbet, shimfide a gefen titin Shi wannan kwari hanyar ruwane idan ana ruwan sama ta ciki yake bi yai wuce warsa, kwarin din cike yake da ciyayi, sannan a saman kwarin gidajene da kuma gidan giya, Dana dan lura da kyau na kasa kunne sai naji shishshikar kukan na fitowane ta wani restaurant, restaurant din yana saman kwarin ne, . Shishshikar kukan ya cigaba da kara hauhawa, nan da nan na fahimci muryar mace ce, . Toh shin wacece ke kuka acikin wannan tsohon daren . Kubiyoni a part 5
Join Our Telegram Group
Join Our Twitter page
Join Our Facebook page
Join Our Youtube Channel
Leave a Reply
Related Files
-
TARAR ARADU littafi na daya page 3
4 years ago
218 Hits -
TASKU part 2
5 years ago
201 Hits -
TASKU littafina daya 1 part 9
4 years ago
250 Hits -
TARAR ARADU littafina daya 1 page 13
4 years ago
191 Hits -
MAZAN KO MATAN part 1
4 years ago
617 Hits -
BABBAN GORO part 1C
5 years ago
444 Hits -
TARAR ARADU littafina daya 1 page 12
4 years ago
266 Hits -
TASKU littafina daya 1 part 8
4 years ago
188 Hits -
BABBAN GORO part 1A
5 years ago
854 Hits -
RAYUWAR FATIMA ZAHRA complete hausa novel written by Asmeer
3 months ago
857 Hits
Hausa Ebooks
-
MUTUNCI MADARANE complete hausa novel written by Mrs J Moon
1 day ago
193 Hits -
ZEENATU complete hausa novel written by Queen Meemi
5 days ago
245 Hits -
KOFAR AJALI return complete hausa novel written by Abdul Alhaji Musa 10k
5 days ago
356 Hits -
SAIFUDDEEN complete hausa novel written by Billy Giro
1 week ago
874 Hits -
NAGARTACCE complete hausa novel written by Oum Hanan
1 week ago
898 Hits -
SHIN SO DAYA NE complete hausa novel written by Hafnancy
1 week ago
447 Hits -
RAHIMA complete hausa novel written by Saliha Abubakar
1 week ago
587 Hits -
RETURN OF THE KING complete hausa novel written by Aphserteen Khairee
1 week ago
468 Hits -
BA JINI NA BACE complete hausa novel written by Maman Aslam
1 week ago
622 Hits -
YAN HARKA complete hausa novel written by Aisha JB
2 weeks ago
1282 Hits
Movies and Films
-
Download Dolaye Uku indian hausa fassarar Algaita
1 day ago
106 Hits -
Download Gidan Mutuwa fassarar hausa fim
1 day ago
63 Hits -
Download Gurnanin Zaki indian hausa fassarar Nass
1 day ago
64 Hits -
Download NINJAN KISA fassarar hausa by Algaita
3 days ago
148 Hits -
Download Ja zuga chinan hausa fassarar Algaita
3 days ago
92 Hits -
Download IKON SHARRI indian hausa fassarar Algaita
3 days ago
148 Hits -
Download Falfala indian hausa fassarar sultan
3 days ago
78 Hits -
Download Fusata fassarar hausa by sultan
3 days ago
70 Hits -
Sarkin Yaki fassarar hausa film by Y Zamani
3 days ago
52 Hits -
Download PK Gaskiya Daya ce indian hausa fassarar Algaita
4 days ago
221 Hits
Musics
-
Download Music: Adam Zango – Amarya
14 hours ago
39 Hits -
Download Music: Adam Zango – Diana
14 hours ago
53 Hits -
Download Music: Adam Zango – Allah ya gyara
14 hours ago
30 Hits -
Download Music: Adam Zango – Manyan Mata
14 hours ago
36 Hits -
Download Music : Adam Zango – Matan Aure
15 hours ago
38 Hits -
Download Music Auta Mg Boy – Amana da amana mp3
4 days ago
94 Hits -
Download Music Farfesan Waka – Damfara Mp3
4 days ago
95 Hits -
Download Na Baki Soyayya – Adam A Zango Ft. Sals Fateetee Mp3
3 weeks ago
185 Hits -
Download Soja Boy – Nishadi Mp3
3 weeks ago
121 Hits -
Download Music: Sarkin Waka – Sai mun bata wuta Atiku
3 weeks ago
340 Hits