Download Hausa Novels,Musics,Videos and Movies for free

SADAUKI UBAN SADAUKAI part 1A

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

SADAUKI UBAN SADAUKAI !!

littafina daya 1

littafin shuraih usman

part 1A

Kimanin Shekaru Dubu Daya Da Suka gabata

A Nahiyar Sudan Anyi Wata Birni Mai Suna Yemen

Birnin Yemen Babbar Birni Ce Don Duk Nahiyar Sudan Babu Wata Birni Data Kaita Girma tattalin Arziki Da Kuma Yawan Dakarun Yaki

Birnin Yemen Na Karkashin Jagorancin Wani Adalin Sarkine Ma’aboci Addinin Musulunci

Sannan Kuma Dukkan Jama’an Wannan Birni Addini Daya Suke Bi itace Islama

Sarki Ayyub Yakasance Yana Matan Aure Guda Hudu Sannan Kuma Yana Da Ilmin Addini Daidai Gwargwado,sannan Yana Kamanta Adalci A Tsakanin Matayensa Bil Haqq

Wayannan Mataye Nasa Kyawawane Na Gaban Kwatance Dukkanninsu Sun Fito Ne Daga Manyan Gida

In Kadauke Amaryarsa Mai Suna Taufidatu Itace Takasance Ya Ga Wani talakan Masinci

Bil Haqq Taufidatu Ta Dare Dukkan Kishoyinta Kyau Nesa Ba Kusa Ba

Hakan Ce Ma Ta Sanya Hassada Gami Da Kishi Suka Daru A Zuciyoyin Wayannan Kishiyoyin Nata

Sarki Sam Ya Tsani Zalunci Da Azzalumai Wannan Shiyasa Talakawa Ke Jin Dadin Mulkinsa

Join Our Telegram Group

Download Hausa Films

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

1 Comment
  1. Unknown says

    ..woooi